Labaran yau da kullum

Aminu Alan Waƙa ya ci wata sarauta a Masarautar Tsibirin Gobir, Maradi Niger

Labarin da ke zo muna na-cewa Sarkin Waƙar Sarkin Kano ya ci wata sabuwar Sarauta a Masarautar Gobir da ke garin Tsibiri, jahar Maradi Jamhoriyar Nijar. Kamar yanda katin gayyata nuna za a yi naɗin ne a fadar Tsibirin Gobir ran 29 ga watan Fabrairu na shekarar 2022.

Fadar Maimartaba Sultan Abdu Bala Marafa (Magajin Bawa Jangwarzo) ta fitar da sanarwar naɗin sarautar fitaccen mawakin Hausa wadda za a yi a garin Tsibirin Gobir, Maradi Niger.

Za a yi naɗin ne ranar 13 ga watan Fabrairu kamar yanda saƙon katin gayyata ya ƙumsa.

Shekarun baya ya ci sarautar Ɗanburan Gobir a Masarautar Gobir ta Sabon Birni, Sokoto.

Our Telegram Channel

DanZubair

Multilingual Blogger, Website and Graphic Designer, Gobir Enthusiast, GTE at WordPress Hausa. I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder- Operator at Bago Technologies. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published.