Labaran yau da kullum
Dubu ta cika: Ɗan Ta’addá Bello Turji Gudde ya shiga hannu

An kama Bello Turji Gudde, ƙasurgumin ɗan ta’addà da ya addabi Jahohin huɗu Katsina, Sokoto, Zamfara da Niger. Shugaban Fulâni ƴan ta’addà wanda ya addabi jahohi hudu ya shiga hannu kamar yanda labarai sun ka bayyana.
Ya kashe mutane sama da dubu ɗaya. Bai maida rayukkan mutane bakin komi ba. Shi ne jagoran ta’addànci a jahar Sokoto, Katsina, Zamfara da yankin Niger. Allah ka ɗauki matakin gaggawa a kan su.
Ubangiji Allah ka ba mu zaman lafiya a kasar mu Nijeriya.
Our Telegram Channel

