Kundin Kannywood

Hajiya Daso ta aiko da gaisuwar Juma’a ga Masoyan ta Gida da Waje

Juma’ar da ta gabata Saratu Daso, babbar Jarumar Masana’antar Kannywood ta aikoda gaisuwa ta musamman ga maboyanta a wata kafar sada zumunta inda tace “Juma’at kareem” ga ɗauƙacin mabiyanta a sanannar kafar. Abunda ya ɗauki hankalin mu ga rubuta wannan bayanin shine hoton da ta hauda tareda gaisuwar, Daso ta ɗare bisa Ƙujera kyakyawa irin ta Saraki, gwanin ban sha’awa da dauƙar hankali kasancewar tana ɗakin aurenta.

Allah ya tayaki riko Basarakiyar Kannywood ta Kano.

Kece uwarsu, Daso.

DanZubair

Multilingual Blogger, Website and Graphic Designer, Gobir Enthusiast, GTE at WordPress Hausa. I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder- Operator at Bago Technologies. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published.