Gargajiya da Tabi’u
-
Yau Sarkin Gobir Tudu Madawa ke Bikin cika shekara goma (10) bisa Karagar Sarauta
A rana irin ta yau, 15 ga watan Janairu, Maimartaba Sarkin Gobir Toudou Madaoua ya hau karagar Masarautar Gobirawan Tudu, ɗaya daga Masarautun Jahar Tahoua.…
Read More » -
Dalilin Naɗin Aminu Alan Waƙa Ɗanburan Sarkin Gobir (Photos)
Masarautar Gobir ta Sabon Birni, Jahar Sokoto ta tabbatar da Mawakin Hausa Dr. Aminu Ladan Abubakar ko Aminu Ala ko kuce Alan Waƙa a matsayin…
Read More » -
Taron Wankan Sarauta a Garin Kornaka, Maradi Niger (Photos)
Jiya, 28 ga watan Nuwamba an ka yi bikin wankan sarauta a Masarautar Kornaka, wadda ke cikin yankin Dakoro a Jahar Maradi Niger. Sarki Habou…
Read More » -
Shikashikan ɗarmun duniya guda Ashirin (20) ne
Waɗanga sune shugabanni kuma ƙusoshin ɗarmun zaman duniya a gargajiyar Malam Bahaushe. Zai ƙayatarda ku ya kuma nishaɗantarda ku. Jerin sunayen kayan abunci da girke-girke…
Read More » -
Zakara ya ci Ɗankunnai Mai tsada ya sha yanka a Ƙasar Habasha
Zakara ya shiga hannu a Kasar Habasha bayan da ya hadiye dan kunnen zinare na wata mata yar kasuwa. Zakaran da yayi tsada ya sha…
Read More » -
Kamannai: Ƴan China sun sha Wankan Rawunna Ranar Naɗin Sarauta a Kano
Jiya Alhamis ne an ka yi taron wankan sarautar wani Hamshaƙin Ɗankasuwa daga Ƙasar China wanda mun ka baku labarin shi kwanakkin baya. An yi…
Read More » -
Sanarwar Bikin Naɗin Sarautar wani Ɗan Ƙasar China a Kano (Photos)
Fadar Masarautar Kano na can ta na shirye-shiryen naɗin sarautar wani Hamshaƙin Dankasuwa ɗan asalin Kasar Sin mai suna Mr. Mike Zhang. Kamar yanda mun…
Read More » -
Salon Siyasar da a ke yi a Jahar Sokoto na tursasa masu Sarautun Gargajiya Babban koma baya
Sarauta a Jahar Sakkwato ta kasance abu mai tarihin da kab fadin Nijeriya babu irinta wanda duk wani tarihi na kasar Hausa yakan fara tanan…
Read More » -
Tuni: Gaskiyar da babu irin ta amman ga Mai hankali
Komi Kudin ka idan ka mutu ba’a rufe ka da ko kobo, yau kana iya sa shaddar dubu goma amman da ka mutu da yadin…
Read More »