Gidan Jarumai

Kannywood: Fati Bararoji na-shirin dawowa Harkar Kannywood (Photos)

Kannywood: Fati Bararoji na-shirin dawowa Harkar Kannywood (Photos)

Tsohuwar Jarumar Kannywood cewa da Fatima Baffa, wadda kun ka fi sani da Fati Bararoji, mai kimanin shekarun arba’in (40) da haihuwa ta ɗora wasu…
Tarihin Margyayiya Hajiya Binta Kofar Soro wadda ta rigya mu gidan gaskiya

Tarihin Margyayiya Hajiya Binta Kofar Soro wadda ta rigya mu gidan gaskiya

Jiya, 4 ga watan Mayu, Masana’antar Kannywood ta tsaya tsit yayinda ta ke jimamin mutuwar ɗaya daga fitattun jaruman ta mata, Hajiya Binta Kofar Soro,…
Tarihin Auren Saratu Daso, adadin Ɗiyan ta da Jikokin ta

Tarihin Auren Saratu Daso, adadin Ɗiyan ta da Jikokin ta

Tauraruwar Masana’antar Kannywood mai suna Saratu Gidado ko Daso a taƙaice ta ba masoyanta dama a kundinta na dandalin Instagram inda tacce su mata duk…
Hira tareda Nura M Inuwa, Tarihin shi da yanda Mahassada sun ka watsa mishi Ruwan Guba

Hira tareda Nura M Inuwa, Tarihin shi da yanda Mahassada sun ka watsa mishi Ruwan Guba

Nura M Inuwa, ɗaya daga taurarun mawaƙan masana’antar waƙoƙin hausa, Kannywood. “Mai makogwaron zinare!” shine laƙabin da ake mai kasancewar yanada wannan muryar ɗin. A…
Takaitaccen Tarihin Mai zazzaƙar murya, Umar M Sharif da Masoyiyar shi ta farko

Takaitaccen Tarihin Mai zazzaƙar murya, Umar M Sharif da Masoyiyar shi ta farko

Umar Muhammadu Sharif na ɗaya daga mawakan Hausa masu zazzaƙar murya wadanda Ubangiji Allah ya yi ma baiwar waƙa, tarmamuwar shi na haskawa a harkar…
Takaitaccen tarihin Faruk M Inuwa da wakar shi ta farko

Takaitaccen tarihin Faruk M Inuwa da wakar shi ta farko

Faruk M Inuwa ƙaramin yaron mawaƙin hausa ne da yayi ma kainai suna a masana’antar waƙoƙin Kannywood. Ɗan makarantar ya gwammacema yin waƙoƙinai shi kaɗai-…
Tarihin Mawakiyar Kannywood, Fati Niger da adadin dukiyarda ta mallaka a Masana’antar

Tarihin Mawakiyar Kannywood, Fati Niger da adadin dukiyarda ta mallaka a Masana’antar

Fati Niger, sanannar mawaƙiyar hausa ce da Allah yayi ma zazzaƙar muryar da bata ɓoyuwa. Ta samu sarautar “Gimbiyar mawakan hausa” a ƙarshen shekarar 2016…
Takaitaccen Tarihin Fati Washa da Kyawawan Kamannan ta (Photos)

Takaitaccen Tarihin Fati Washa da Kyawawan Kamannan ta (Photos)

Fati Washa mai son sana’ar shirin kwaikwayo ce tun tana ƙarama. Kasancewarta mai taimakama jarumai bai durkushe tauraruwarta ba. Kyakkyawa kuma doguwar jarumar, wadda ta banƙara…
Takaitaccen Tarihin Prince Adam A Zango da Kundin Kamannan shi (Photos)

Takaitaccen Tarihin Prince Adam A Zango da Kundin Kamannan shi (Photos)

Sanannen jarumin nan na masana’antar shirin kwaikwayo Kannywood, Mai shirin kwaikwayo, Dan wasa, Mawakin Hausa hiphop kuma daya daga attajiran jarumanta, Prince Adam A Zango…
Takaitaccen Tarihin Masana’antar Kannywood da Babban Jagoran ta

Takaitaccen Tarihin Masana’antar Kannywood da Babban Jagoran ta

Kannywood masana’antar shirin hausace ta cikin gida da mazauninta ke Jahar kanon Nijeriya, sunan dai wani jagorane ya lakaba mata shi a shekarar 1990. To…