Kundin Kannywood

Ƴan Kannywood sun halarci Taron Naɗin Sarauta a Tsibirin Gobir

Ƴan Kannywood sun halarci Taron Naɗin Sarauta a Tsibirin Gobir

Taron Naɗin Sarautar Aminu Alan Waƙa da ƙanwar shi a Tsibirin Gobir, Maradi Niger Jiya 13 ga wata Fabrairu, Maimartaba Sarkin Gobir, Sultan Abdu Bala…
Kannywood: Fati Washa ta je Ƙasa mai Tsarki (Photos)

Kannywood: Fati Washa ta je Ƙasa mai Tsarki (Photos)

Fitattar Jarumar Masana’antar shirin kwaikwayo ta harshen cikin gida, Kannywood ta haska wasu kamannai yayinda ta je ƙasa mai tsarki, Birnin Makka, Saudi Arabia. Fatima…
Kannywood: Ahmed Ali Nuhu ya yi Bikin Murnar cika Shekara 15 da haihuwa

Kannywood: Ahmed Ali Nuhu ya yi Bikin Murnar cika Shekara 15 da haihuwa

Shekaran-jiya ɗan gidan Ali Nuhu na farko ya yi bikin murnar zagayowar ranar haihuwar shi wanda abokan aiki da ƴan uwa sun ka halarta dan…
Kannywood: Ɗan Gidan Rabilu Musa ƊanIbro, Hannafi ya fito a cikin wani sabon shiri

Kannywood: Ɗan Gidan Rabilu Musa ƊanIbro, Hannafi ya fito a cikin wani sabon shiri

Hausawa a cikin karin maganar su sun ce: “kyawon ɗa ya gadi uban shi,” haka ta ke kuma zancen ya tabbata dan ga shi ɗan…
Kannywood: Mansurah Isa da Ɗiyar ta Khadijah sun yo Wankan Abaya

Kannywood: Mansurah Isa da Ɗiyar ta Khadijah sun yo Wankan Abaya

Yayin da masoya da abokan arziki ke taya Uwargidan Sani Musa Danja, Mansurah Isa jimanin auren su da wasu ke cewa ya mutu, kwatsam sai…
Kannywood: Auren Sani Danja da Mansurah Isa ya daɗe da Mutuwa – Majiya

Kannywood: Auren Sani Danja da Mansurah Isa ya daɗe da Mutuwa – Majiya

Tsohuwar Jarumar Hausa ta Kannywood wadda ta yi fice shekarun baya kana kuma mai tallafa ma gajiyayyu da marayu, Mansurah Isa ta bayyana cewa a…
Kannywood: Fati Bararoji na-shirin dawowa Harkar Kannywood (Photos)

Kannywood: Fati Bararoji na-shirin dawowa Harkar Kannywood (Photos)

Tsohuwar Jarumar Kannywood cewa da Fatima Baffa, wadda kun ka fi sani da Fati Bararoji, mai kimanin shekarun arba’in (40) da haihuwa ta ɗora wasu…
Kannywood: Dalilin rabuwar Sani Danja da Mansurah Isa, Kishiyar bazata

Kannywood: Dalilin rabuwar Sani Danja da Mansurah Isa, Kishiyar bazata

Kwanakki biyu da sun ka gabata mun kawo muku labarin halin tangar-tangar da auren wasu tsofaffin ƴan wasan kwaikwayo ya ke ciki. Auren da ya…
Ummi Zeezee ta yi nadama, ta sa tukuici ga duk wanda ya amsa

Ummi Zeezee ta yi nadama, ta sa tukuici ga duk wanda ya amsa

Tun bayan abunda ya faru da ita inda ɗan damfarar “Yahoo Yahoo” ya ma ta damfarar miliyan ɗari huɗu (₦400,000,000) wanda har ta yi yunƙirin…
Jaruman Kannywood sun taya Ɗiyar Ali Nuhu murnar cika shekaru 17 da haihuwa

Jaruman Kannywood sun taya Ɗiyar Ali Nuhu murnar cika shekaru 17 da haihuwa

Jiya babbar ɗiyar Sarkin Kannywood, Ali Nuhu, ta cika shekaru goma sha-bakwai (17) da haihuwa. An haife ta a ranar sha-ukku ga watan Janairu na…