Kundin Tarihi
Bayani yanda Larabawa sun ka ƙwaci kan su daga Mulkin Turkawa
February 20, 2021
Bayani yanda Larabawa sun ka ƙwaci kan su daga Mulkin Turkawa
Wataƙila maikaratu ya taɓa jin tarihin daular musulumcin nan da ta shahara a duniya wadda a ke kira DAULAR UTHMANIYYA, da harshen turanci OTTOMAN EMPIRE,…
Babbar Gazawar Magadan Mujaddadi Usman Danfodiyo
February 17, 2021
Babbar Gazawar Magadan Mujaddadi Usman Danfodiyo
Ƴan kwanakkin ga na lura da gilmawar rubuce-rubuce a kafofin sada zumunta da ke kira ga Hausawa su haɗa kan su dan ƙwatar hakkin su…
Waiwaye: Shin kun san Ma’anar Rabon Kura? Tarihin Kafuwar Daular Sokoto
February 3, 2021
Waiwaye: Shin kun san Ma’anar Rabon Kura? Tarihin Kafuwar Daular Sokoto
Masanin tarihin Hausa kuma manazarci, Ɗankasawa Ɗanbaskore ya binciko muna wasiƙar da Abdussalami ya aika ma Magajin Danfodio, Muhammadu Bello, ya na-neman haƙƙin shi. Masanin…
Martani zuwa ga wata Ƙungiyar Fulani kan zancen Haɗin kan Hausawa
January 31, 2021
Martani zuwa ga wata Ƙungiyar Fulani kan zancen Haɗin kan Hausawa
Martanin Ali Garba Bahaushe zuwa ga Mataimakin Shugaban ƙungiyar Matasan Fulani, Alhaji Abdulkarim Bayero na “Fulbe Ummiobe Sukabe Development Association” gameda ɓaɓatun da ya ke…
Ba’a ma Bahaushe gorin asali a Ƙasar Hausa – Ɗankasawa
January 31, 2021
Ba’a ma Bahaushe gorin asali a Ƙasar Hausa – Ɗankasawa
Idan Bafulatani ya samu wuri za ka ji ya na cika baki wai Fulani sun fi Hausawa asali. Da Bafulatani ya fara gaya ma ka…
Tarihin Rayuwar Tsohon Shugaban Ƙasar Niger, Margyayi Tandja Mamadou
November 29, 2020
Tarihin Rayuwar Tsohon Shugaban Ƙasar Niger, Margyayi Tandja Mamadou
Tsohon Shugaban Ƙasar Jamhoriyar Niger, Tanja Mamadou ya rasu ranar 24 ga watan Nuwamba bayan ya yi fama da doguwar rashin lafiya wadda ta samo…
Tuna baya: Kun ga Kamannin Birnin Maradi shekaru 100 da sun ka gabata
February 20, 2020
Tuna baya: Kun ga Kamannin Birnin Maradi shekaru 100 da sun ka gabata
Abun mamaki an bayyana Kamannan Birnin Maradi tun tana matsayin ƙauye yau wajen shekaru ɗari ɗaya (100) da sun ka gabata tun 1920, kamar yanda…
Fitattun al’adu da halaye guda 7 dake tattareda Shanu a nahiyar Afrika da Asiya
December 14, 2017
Fitattun al’adu da halaye guda 7 dake tattareda Shanu a nahiyar Afrika da Asiya
Akwai ƙayatattun al’adu da tabi’u tattareda waɗannan bisashe ma’abota cin haki da zaku iya samu kusan duk ko’ina a faɗin duniya, wanda asalinsu ya kakkasu…
Kakkarfar dangantakar dake tsakanin Gobirawa da Yarabawa
September 4, 2017
Kakkarfar dangantakar dake tsakanin Gobirawa da Yarabawa
Baya ga ƙaƙƙarfar dangantakar dake tsakanin Gobirawa da Yarabawa duk da cewa ba ita bace ta farko, haka kuma akwai dangantakar amintaka tsakaninsu da sauran…
Gatanar Hausawa da Gargajiyoyinta a Zamanin Daure
August 17, 2017
Gatanar Hausawa da Gargajiyoyinta a Zamanin Daure
Hausawa a zamanin daure, watau sanda babu kayayyakin shaƙatawa irin na zamanin yanzu, yawanci da maraice ko kafin a shiga kwana, bayan an ci abincin…