Labaran yau da kullum
Ango ya saki Matar shi bayan da ya gano ba a Budurwa ya aure ta aa
May 19, 2022
Ango ya saki Matar shi bayan da ya gano ba a Budurwa ya aure ta aa
Wani angon watanni 4 da aka nemi mu sakaya sunansa, ya saki amaryar daya aura tare da neman ta maida masa da sadakinsa bayan daya…
Sojojin Nijeriya sun kashe Ƴan Ta’adda 13 tare da raunata wasu da dama a Borno
April 8, 2022
Sojojin Nijeriya sun kashe Ƴan Ta’adda 13 tare da raunata wasu da dama a Borno
Sojojin Najeriya na 202 Battalion da ke gudanar da aiki karkashin 21 Special Armoured Brigade sector 1 wadanda ke operation Haɗin kai sun kashe yan…
Aminu Alan Waƙa ya ci wata sarauta a Masarautar Tsibirin Gobir, Maradi Niger
January 28, 2022
Aminu Alan Waƙa ya ci wata sarauta a Masarautar Tsibirin Gobir, Maradi Niger
Labarin da ke zo muna na-cewa Sarkin Waƙar Sarkin Kano ya ci wata sabuwar Sarauta a Masarautar Gobir da ke garin Tsibiri, jahar Maradi Jamhoriyar…
Ihun Kaduna: Shugaba Buhari ya ga Ishara babba jiya
January 21, 2022
Ihun Kaduna: Shugaba Buhari ya ga Ishara babba jiya
Kamar yanda Hausawa ke cewa “komi nisan dare gari zai waye”, kuma “gaskiya kaɗai ke dawwama”. Lallai sai yau mun ka ƙara sanin waɗannan salon…
Manyan Nasarori 10 da Hausawa Ƴan gwagwarmaya sun ka samu a Shekarar 2021
January 20, 2022
Manyan Nasarori 10 da Hausawa Ƴan gwagwarmaya sun ka samu a Shekarar 2021
Hausawa na cewa sannu ba ta hana kaiwa, sai dai a jima ba a kai ba. Kowa ya san a na-yi ma Hausawa kallon waɗanda…
Matashin da ya ƙirƙiro Ranar Hausa ta Duniya ya Angwance (Photos)
September 5, 2021
Matashin da ya ƙirƙiro Ranar Hausa ta Duniya ya Angwance (Photos)
Ma’aikacin BBC Hausa kuma maƙirƙirin Ranar Hausa ta Duniya, Abdulbaki Aliyu Jari ya angwance da buduruwar shi Amina Almajir ranar Assabar a Birnin Katsina bayan…
Dubu ta cika: Ɗan Ta’addá Bello Turji Gudde ya shiga hannu
September 5, 2021
Dubu ta cika: Ɗan Ta’addá Bello Turji Gudde ya shiga hannu
An kama Bello Turji Gudde, ƙasurgumin ɗan ta’addà da ya addabi Jahohin huɗu Katsina, Sokoto, Zamfara da Niger. Shugaban Fulâni ƴan ta’addà wanda ya addabi…
Za’a fara ƙera Wayoyin Zamani da Layukka a Nijeriya – Pantami
June 4, 2021
Za’a fara ƙera Wayoyin Zamani da Layukka a Nijeriya – Pantami
Ministan Sadarwa na Nijeriya Dr. Isa Ali Pantami ya ce ƙasar Nijeriya na-da damar da za ta samar da layukkan wayar salula watau SIM cards…
Tirƙashi: Wani Bakatsine ya sauya sheƙa zuwa Bagobiri
June 1, 2021
Tirƙashi: Wani Bakatsine ya sauya sheƙa zuwa Bagobiri
Kamar da wasa wani mutum mai suna Mati wanda Bakatsine ne asali ya bada kan shi ga wanzami ya ma shi tsagen Gobirawa ga fuska…
Sokoto: Sakamakon zaman Shugabannin PDP da Ɗan Majalissar Dokoki kan Yaƙi da Ta’addanci a Sabon Birni/Isa
May 25, 2021
Sokoto: Sakamakon zaman Shugabannin PDP da Ɗan Majalissar Dokoki kan Yaƙi da Ta’addanci a Sabon Birni/Isa
Yau Talata, 25 ga watan Mayu na shekarar 2021 an ka gudanar da zama tsakanin Shugabannin Jam’iyyar PDP reshen Jahar Sokoto ƙarƙashin jagorancin Shugaban Jam’iyya…