Labaran yau da kullum

Kamannai: Kanawa sun yi nasarar kame wata Masifaffiyar Kura da ta addabe su

Mutanen garin Kura a karamar hukumar Kura dake Jahar Kano sun wuni cikin zullumi shekaranjiya da maraice bayan da sunka hangi wata Masifaffiyar Naman Daji, Kura tana rangadi a cikin garin nasu. Ance majiya karfi sun yi nasarar kame dabbar dangin dabbobi maciya nama, sunka daureta bayan sun sha murtu na tsawon sa’o’i wajen kama ta. Mutan garin dake cikeda fargaba sun sun yi dandazo ganema idanuwansu halittar da ta hanasu shakat.

Ta bakin majiyar tamu, Kanawan sun garzaya da Masifaffiyar Kurar zuwa Hukumar Yansanda dan gujema bacin rana.

Allah ya kara kiyayewa.

DanZubair

Multilingual Blogger, Website and Graphic Designer, Gobir Enthusiast, GTE at WordPress Hausa. I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder- Operator at Bago Technologies. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published.