Kundin Kannywood

Kammannan Ado Gwanja tareda Yan Matan Kannywood da sun ka dauki Hankula Mutane

Wadannan hotunan sun dauki hankula matuka a kafofin Sada zumunta; ga su Ado Gwanja yayi wata irin tsayuwa, ga Yan Matan Kannywood sun sha kywo, ga sabuwar yar wasa a Kannywood itama tana murmusawa. Dukansu sun sha kyau.

Fitattun jaruman Kannywood sun sha kyau a wannan hotunan nasu ba laifi, ga su Gimbiya Hauwa Waraka, Fati Shu’uma, Maryam Yahayya tareda abokin aikinsu, Mawakin mata, Adamu Isah Gwanja. Sun haska sosai tareda bakuwar yar wasar Kannywood. GobirMob na ma su fatan alheri.

DanZubair

Multilingual Blogger, Website and Graphic Designer, Gobir Enthusiast, GTE at WordPress Hausa. I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder- Operator at Bago Technologies. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published.