Kundin Kannywood

Kannywood: Saratu Daso ta na neman Taimakon Ginin Masallaci

Da safiyar yau dattijuwar yar wasar nan Hajiya Saratu Gidado, wadda an ka fi sani da Daso ta hauda wani saƙo a wata kafar sada zumunta inda ta bayyana cewa tana neman taimako ga waɗanda ke da halin taimakawa. Ƴar wasar wadda tana ɗaya daga jigogin ƴan shirin kwaikwayo a masana’antar Kannywood ta sakaya wanga hoton da kuke gani da saƙo cewa:

Zan fara ci gaba da Aikin Ginin Masallaci a Kauyen mu wanda aka soma tuntuni ba’a kammala ba,in shaa Allah.
Kowa ya kawo Gudunmowarsa dan samun Lada(Sadaqatu Jariya)
Alkhairi baya kadan baya yawa.

Ku garzaya kafar Instgram ku neme ta dan samun ƙarin bayani da asusun da za’a aika kuɗaɗen.

DanZubair

Multilingual Blogger, Website and Graphic Designer, Gobir Enthusiast, GTE at WordPress Hausa. I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder- Operator at Bago Technologies. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published.