Labaran yau da kullum

Matashin da ya ƙirƙiro Ranar Hausa ta Duniya ya Angwance (Photos)

Ma’aikacin BBC Hausa kuma maƙirƙirin Ranar Hausa ta Duniya, Abdulbaki Aliyu Jari ya angwance da buduruwar shi Amina Almajir ranar Assabar a Birnin Katsina bayan ta gama karatun ta a Jami’ar Ummaru Musa Yar’adua University Katsina.

BBC Hausa tareda dubbanin masoya da abokan arziki sun fito sun taya shi murnar aure.

Ubangiji Allah ya ba su zaman lafiya.

Kamannai daga Shagalin Bukin na suOur Telegram Channel

DanZubair

Multilingual Blogger, Website and Graphic Designer, Gobir Enthusiast, GTE at WordPress Hausa. I am Abdul Mailahiya Hausa by name, Founder- Operator at Bago Technologies. My hobbies are reading, travelling and discovering.

Leave a Reply

Your email address will not be published.