Music Lodge

Music: Sabuwar Wakar Akazama mai taken Salamatou

Music: Sabuwar Wakar Akazama mai taken Salamatou

Akazama wani shahararren mawaki ne daga Dogon dutse ta Jahar Dosso a Jamhoriyar Nijar. Wannan Mawakin ya yi suna ne a fagen wakokin Hausa na…
Music: Ado Gwanja- Mahaifiya ta

Music: Ado Gwanja- Mahaifiya ta

Adamu Isah Gwanja, wanda an ka fi sani da lakabin Ado Gwanja, jarumin masana’antar Kannywood kuma mawakin ta, ya saki wata waka wadda ya kallafa…
Music: Sogha Niger, Aichatou- Sultan Abdu Bala Marafa

Music: Sogha Niger, Aichatou- Sultan Abdu Bala Marafa

A kwanan baya wata Shahararrar Mawakiya a Jamhoriyar Nijar wadda ta yi suna a fagen Wakokin Gargajiya da na Faransanci; Aichatou Ali Soumaila, ta kawo…
Music: Ado Gwanja- Labarin Soyayyar Gwanja da Maimuna

Music: Ado Gwanja- Labarin Soyayyar Gwanja da Maimuna

Kwanakki mun kawo muku labarin soyayyar Mawakin nan na mata, Adamu Isah Gwanja da Matar da ya aura Maimunatu Hassan Kabeer, to wanga karon mun…
Lyrics: Fassarar baitin waƙar Malwedhe a Hausa

Lyrics: Fassarar baitin waƙar Malwedhe a Hausa

King Monada mawaki ne ɗan asalin Ƙasar Afrika ta kudu da ya fitoda wata waƙa da ke tashe yanzu, musamman ga matasa. Taken waƙar “Malwedhe”…
Music: Waƙar Saniyo M Inuwa- Gaskiyar Zance

Music: Waƙar Saniyo M Inuwa- Gaskiyar Zance

Sabon tashe Saniyo M Inuwa ya saki wata sabuwar waka ta shi mai take “Gaskiyar Zance”, gaskiya wakar ta bada ma’ana, sai ka ce ba…