Kundin Kannywood
Sabon cece-kuce a Kannywood, An gano Maryam Yahayya da Momi Gombe su na nishaɗi

Jaruman Masana’antar Kannywood, Maryam Yahayya tareda abokiyar aikin ta, Momi Gombe sun ɗora wani faifan kallo a kafar Instagram, wanda ya nuna su su na sumbanta (kiss) a iska. Faifan dai ya jawo musu cece-kuce sosai inda wasu mabiyan su sun ka bayyana cewa aure ne ya kamata da su ba wannan ba, wasu kuma sun ka rubuta cewa ba girman su ba ne.
Wasu dai sun yi ta miyagun maganganu dalilin haka.
Our Telegram Channel

