Hausawa
-
Feb- 2022 -14 FebruaryKundin Kannywood
Ƴan Kannywood sun halarci Taron Naɗin Sarauta a Tsibirin Gobir
Taron Naɗin Sarautar Aminu Alan Waƙa da ƙanwar shi a Tsibirin Gobir, Maradi Niger Jiya 13 ga wata Fabrairu, Maimartaba…
Read More » -
Jan- 2022 -28 JanuaryLabaran yau da kullum
Aminu Alan Waƙa ya ci wata sarauta a Masarautar Tsibirin Gobir, Maradi Niger
Labarin da ke zo muna na-cewa Sarkin Waƙar Sarkin Kano ya ci wata sabuwar Sarauta a Masarautar Gobir da ke…
Read More » -
20 JanuaryLabaran yau da kullum
Manyan Nasarori 10 da Hausawa Ƴan gwagwarmaya sun ka samu a Shekarar 2021
Hausawa na cewa sannu ba ta hana kaiwa, sai dai a jima ba a kai ba. Kowa ya san a…
Read More » -
Jun- 2021 -1 JuneLabaran yau da kullum
Tirƙashi: Wani Bakatsine ya sauya sheƙa zuwa Bagobiri
Kamar da wasa wani mutum mai suna Mati wanda Bakatsine ne asali ya bada kan shi ga wanzami ya ma…
Read More » -
May- 2021 -31 MayKundin Kannywood
Kannywood: Ɗan Gidan Rabilu Musa ƊanIbro, Hannafi ya fito a cikin wani sabon shiri
Hausawa a cikin karin maganar su sun ce: “kyawon ɗa ya gadi uban shi,” haka ta ke kuma zancen ya…
Read More » -
25 MayLabaran yau da kullum
Sokoto: PDP ta gayyaci Ɗan Majalissar Dokoki, wanda ya yi kira kan Hare-haren Ta’addanci
Jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP) reshen Jahar Sokoto ta aika ma ɗan Majalissar ta na dokoki takarda ta neman ƙarin…
Read More » -
24 MayLabaran yau da kullum
Sokoto: Ƴan Bindiga sun yi ma Ƴan Kasuwa ƙwacen kuɗi a hanyar Sabon Birni/Gatawa
Labarin da ke zo muna yanzu ya tabbatar muna da cewa Ƴan Bindigar Sokoto-ta-gabas sun tsaro sabon wulƙanci, an ce…
Read More » -
Mar- 2021 -26 MarchLabaran yau da kullum
Kanawa sun fi son Karatu fiyeda ginin Gada, Kwankwaso ya shawarci Ganduje
Tsohon Gwamnan Kano kana kuma Tsohon Sanata mai waƙiltar Kano ta tsakkiya, Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya soki yunƙurin gwamnatin…
Read More » -
22 MarchLabaran yau da kullum
Kukan Kurciya: Yaushe Hausawa za su yi koyi da Maƙwabtan su?
Ɗazu I na-sauraren shirin rana na sashen Hausa na gidan radiyon BBC, na-jayo hirar da sun ka yi da Sarkin…
Read More » -
Jan- 2021 -31 JanuaryKundin Tarihi
Martani zuwa ga wata Ƙungiyar Fulani kan zancen Haɗin kan Hausawa
Martanin Ali Garba Bahaushe zuwa ga Mataimakin Shugaban ƙungiyar Matasan Fulani, Alhaji Abdulkarim Bayero na “Fulbe Ummiobe Sukabe Development Association”…
Read More »